20 Best Podcasts in Hausa Language
Hausa Language Podcasts
Here are 20 Best Hausa Language Podcasts worth listening to in 2025. Subscribe in one place on FeedSpot Reader.
Play All Episodes Follow All1. Usman Kabara
Follow Play
Website Apple Spotify YouTube
Ni Dan Jarida ne da ke tattaunawa da Hausawa a kasashen waje game da gwagwarmayar rayuwa.
Host Usman Kabara
Producer/Network Usman Kabara
Email ****@gmail.com
Apple Rating 5/5Facebook 13.3KInstagram 48.1K Frequency 1 ep/year Avg Length 39 min Get Email Contact Get Influential Podcasters ContactsGet access to 100k active Podcasters, Influencers in 1500 niche categories.Get targeted media contact list in your niche at your fingertips so you can focus on running your campaign.Email us the categories of Podcasters you want to reach out for your marketing campaign at anuj@feedspot.com . We'll share active Podcasters list with verified email contacts in an Excel or CSV format.Email us
2. RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa
Follow Play
Website Apple Spotify
Sashen podcast na Afrika Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.MORE Host ADPlus Hausa
Producer/Network ADPlusHausa | Podcast
Email ****@gmail.com
Twitter 14Instagram 1.3K Frequency 2 ep/month Avg Length 159 min Video Podcast YouTube
Get Email Contact
3. Bakonmu a Yau
Follow Play
Website Spotify YouTube
A kullum mukan gayyaci masana a fannoni daban daban domin tattauna wasu muhimman al'amurra da suka shafi kanun labarai a duniya. wani lokacin kuma wasu manyan jami'an gwamnati da masu fada aji sukan kawo muna ziyara domin tattauna batutuwan da suka shafi matsalolin da suka shafe su ko kuma ci gaban kasa.MORE Email ****@francemm.com
Facebook 799KTwitter 393.6KInstagram 650K Frequency 3 ep/week Avg Length 4 min Get Email Contact
4. Labarai
Follow Play
Website Apple Spotify YouTube
Gano dukkan shirye-shirye da labaran RFI
Producer/Network RFI Hausa
Email ****@francemm.com
Frequency 6 ep/day Avg Length 14 min Get Email Contact
5. Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Follow Play
Website Apple Spotify YouTube
Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al'umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin'ariziki, al'adu da dai sauransu…MORE Producer/Network RFI Hausa
Email ****@francemm.com
Facebook 799KTwitter 393.6K Frequency 4 ep/month Avg Length 11 min Get Email Contact
6. Mu Zagaya Duniya
Follow Play
Website Apple Spotify YouTube
Shirin Mu Zagaya Duniya na duba Wasu Muhimman Labarai da suka ja hankalin Duniya a cikin mako. Ana gabatar da shirin ne a ranar Asabar da safe a kuma maimaita ranar Lahadi da daddare.
Host Nura Ado Suleiman
Producer/Network RFI Hausa
Email ****@gmail.com
Facebook 799KTwitter 393.6K Frequency 1 ep/week Avg Length 21 min Get Email Contact
7. Muhallinka Rayuwarka
Follow Play
Website Apple Spotify YouTube
Wayar da kan jama'a da ilmantar da su, game da sha'anin da ya shafi Noma da muhalli da canjin yanayi. Yin bayanai dangane da batun gurbacewar yanayi tare da dumamarsa (Yanayi).
Host Michael Kuduson
Email ****@gmail.com
Facebook 799KTwitter 393.6K Frequency 1 ep/week Avg Length 20 min Get Email Contact
8. Kasuwanci
Follow Play
Website Apple Spotify YouTube
Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana'antu dangane da halin da suke ciki.MORE Host Ahmed Abba
Producer/Network RFI Hausa
Email ****@francemm.com
Facebook 799KTwitter 393.6K Frequency 2 ep/month Avg Length 11 min Get Email Contact
9. Ilimi Hasken Rayuwa
Follow Play
Website Apple Spotify YouTube
Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan'adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil'adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.MORE Host Shamsiyya Haruna
Email ****@francemm.com
Facebook 799KTwitter 393.6K Frequency 1 ep/month Avg Length 10 min Get Email Contact
10. AWR Hausa - هَوْسَ
Follow Play
Website Apple
Daily Hausa radio programs produced by Adventist World Radio
Producer/Network Adventist World Radio
Email ****@awr.org
Facebook 127.7K Frequency 13 ep/month Avg Length 29 min Get Email Contact
11. Tambaya da Amsa
Follow Play
Website Apple Spotify YouTube
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
Host Michael Kudson
Email ****@francemm.com
Frequency 2 ep/month Avg Length 20 min Get Email Contact
12. Lafiya Jari ce
Follow Play
Website Apple Spotify YouTube
Shirin Lafiya Jari ce na tattaunawa da likitoci da mahukunta a game da kiyon lafiyar jama'a, sanin sabbin magunguna da binciken kimiya ya samar. Ana gabatar da shirin a ranar Littinin da hantsi, tare da maimaici a ranar Jumma'a da safe.MORE Email ****@francemm.com
Frequency 2 ep/week Avg Length 10 min Get Email Contact
13. Al'adun Gargajiya
Follow Play
Website Apple Spotify YouTube
Kawo al'adu na zamani da wadanda suka shude daga sassan kasashen duniya domin mai sauraro ya san cewa, duniyarmu tana da girma da yawan jama'a masu al'adu daban-dabam. Akwai kuma Shirin al'adunmu na musamman na karshen mako da mu ke gabatarwa a ranakun Asabar da lahadi.MORE Producer/Network RFI Hausa
Email ****@francemm.com
Frequency 1 ep/day Avg Length 10 min Get Email Contact
14. DU'WA AND HAUSA PREACHING
Follow Play
DU'WA AND HAUSA PREACHING
Email ****@gmail.com
Frequency 1 ep/month Avg Length 12 min Get Email Contact
15. Wasanni
Follow Play
Website Apple Spotify YouTube
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.
Producer/Network RFI Hausa
Email ****@francemm.com
Frequency 4 ep/month Avg Length 10 min Get Email Contact
16. Mahangar Mu
Follow Play Watch Video
Website Apple Spotify
A platform where we discuss topical issues affecting our society as Muslims in Hausa (language).Give us your review as this will help others find and benefit from our discussions.
Host Taskar Mallam
Producer/Network Taskar Mallam
Email ****@gmail.com
Apple Rating 5/5Twitter 3.1KInstagram 4.5K Frequency 3 ep/year Avg Length 18 min Get Email Contact
17. Tarihin Afrika
Follow Play
Website Apple Spotify YouTube
Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al'umma, domin duk al'ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.MORE Producer/Network RFI Hausa
Email ****@francemm.com
Facebook 799KTwitter 393.6K Get Email Contact
18. Hausa Folktales
Follow Play
Website Apple Spotify
Hausa Folktales tell timeless tales and stories from the Northern region of Nigeria which embraces the values, the culture, and the wisdom that have been passed down from generation to generation.MORE Producer/Network Africa Business Radio
Email ****@africabusinessradio.com
Facebook 8KTwitter 3KInstagram 2.4K Get Email Contact
19. 'Kalmomin Rayuwa','Labarai Mai Kyau','Wakokin Bishara'-Manyan Harsuna da ake
Follow Website Apple
'Kalmomin Rayuwa', 'Labarai Mai Kyau', 'Waƙoƙin Bishara' - Harsunan Da Aka Yi Magana a Negeria, Tare da Yawan Jama'a Sama da Miliyan Daya (Na 1 zuwa Na 8)
Producer/Network Federal Republic of Nigeria Words of Life
Email ****@Yahoo.com
Get Email Contact
20. =Kalmomin Rai','Bishara','Waƙoƙin Bishara'-Harsunan da ake Magana a Nigeria Inda
Follow Play
Website Apple
'Kalmomin Rai','Bishara','Waƙoƙin Bishara'-Harsunan da ake Magana a Nigeria Inda Kiristoci 'yan tsiraru ne (Lamba 200-223).
Producer/Network Federal Republic of Nigeria Words of Life 8
Email ****@Yahoo.com
Get Email Contact
Hausa Language shows hosts and producers
Podcaster Name | Role | Podcast Link | Total Episodes | Twitter Handle | |
---|---|---|---|---|---|
Usman Kabara | Host | podcasters.spotify.com/pod/show/usmankabara | @usmankabara | ||
ADPlus Hausa | Producer And Host | podcasters.spotify.com/pod/show/adplushausa | 6 | ||
Nura Ado Suleiman | Host | rfi.fr/ha/shirye-shirye/mu-zagaya-duniya | @nuraadosuleima1 | ||
Michael Kuduson | Host | rfi.fr/ha/shirye-shirye/muhalli | @mkuduson | ||
Ahmed Abba | Host | rfi.fr/ha/shirye-shirye/kasuwanci | |||
Shamsiyya Haruna | Host | rfi.fr/ha/shirye-shirye/kimiya-da-fasa | |||
Michael Kudson | Host | rfi.fr/ha/shirye-shirye/tambaya-da-amsa | |||
Taskar Mallam | Host | podcasters.spotify.com/pod/show/taskar-mallam | 1 | @taskarmalam | |
Rfi Hausa | rfi.fr/ha/shirye-shirye/tarihin-afrika/20220723-tarihin-patrice-lumumba-na-jamhuriyar-dr-congo | 385 | @rfi_ha | ||
Federal Republic Of Nigeria Words Of Life 8 | podomatic.com/podcasts/tjliu25/episodes/2022-12-31T23_19_42-08_00 | 20 | |||
Federal Republic Of Nigeria Words Of Life | podomatic.com/podcasts/tjliu17/episodes/2022-12-18T00_42_52-08_00 | 20 | |||
Abdul Hakeem | spreaker.com/user/16987822/www-keepvid-to-jibwis-nigeria-tv-was-liv | 9 |